![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
4 ga Afirilu, 2018 - ga Yuli, 2023 ← Victor Bockarie Foh (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Koidu (en) ![]() | ||
ƙasa | Saliyo | ||
Mazauni | Freetown | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Bordeaux (en) ![]() Jami'ar Ibadan | ||
Thesis director |
Dominique Darbon (en) ![]() | ||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
political scientist (en) ![]() | ||
Employers | Majalisar Ɗinkin Duniya | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa |
Sierra Leone People's Party (en) ![]() |
Mohamed Juldeh Jalloh, ɗan siyasan Saliyo ne kuma Mataimakin Shugaban Saliyo na yanzu tun daga 4 Afrilun shekarar 2018. Jalloh masanin kimiyyar siyasa ne, ɗan kasuwa kuma tsohon jami'in Majalisar Ɗinkin Duniya.[1] Jalloh babban jigo ne a Jam’iyyar Mutanen Saliyo.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search